Da Mubar Mazajenmu Suyi Rawa Da Karuwai Gara Suyi Damu
Wata Mata Ta Fito Tayi Raddi Ga Mutanen Da Suke Ganin Basu Kyauta Ba Don Sun Fito Suna Rawa r Rungume Rungume A Wani Sabon Bidiyo Daya Fito A Kwanaki Baya, Wadda Akama Lakabi Da #UwarGidaChallenge Inda Mata Musanman Tsoffi Da Mazajensu Su Dinga Fitowa Cikin Wasu Video Suna Taka Rawa Suna Runguman Juna Da Mazajensu.
Lamarin Dai Ya Jawo Cece Kuce Daga Bangarori Da Dama.. Inda Atayin Tofin Ala Tsine Game Da Lamarin Daya Faru, Inda Mutane Da Dama Suke Ganin Abin Da Suka Aikata Bai Dace Ba.
Sai Dai Wasu Sun Fara Gitowa Suna Kare Kansu. Inda Suke Ganin Babu Wani Aibu A Cikin Abun Da Suka Aikata Inda Wata Mata Marar Tsoro Ta Fito Tana Fadin Cewa Da Su Bar Mazajen Nasu Suje Suyi Rawar #Uwargidachallenge Da Matan Da Basu Dace Ba Ko Kuma Karuwai Gunda Suyi Da Matansu Na Sunna.
Duk Da Yake Matar Bata Bayyana Fuskarta Ba. Bata Kuma Bayyana Sunanta Ba. Amma Tayi Raddi Sosai Game Da Lamarin.
Mun Samu Dakko Muku Sautin Muryarta A Wani YouTube Channel, Ga Videon Nan A Kasa Sai Ku Kalla Ku Saurara Domin Jin Yadda Abun Ya Gudana.
Asha Kallo Lafiya