Kannywood

Da GasKe Ne Sadik Sani Sadik Zai Aure Rahama Sadau??

Bayan Ganin Wasu Hotuna Da Suketa Yawo A Shafin Sada Zumunta, Da Ke Dauke Da Jarumai .. Rahama Sadau Tare Da Sadik Sani Sadik, Masu Nuni Da Kamar Hotunan Kafin Biki (Free Wedding Pictures)  Ya Jefa Dumbin Mabiya Da Kuma Masoyan Nasu Cikin Kokontan Komai Zai Faru ,

Bayan Hotunan Sunta Yawo Ne,  Sai Ita Jaruma Rahama Sadau Ta Daura Hoton A Shafin Nata

Bayan Da Jarumar Ta Daura Hotunan A Shafinta Ne Sai Muka Fahimci Inda Abun Nata Ya Dosa..  Ashe Wani Sabon Shiri Ne Su Shirya..  Mai Suna NISAN KWANA ,

Muna Musu Fatan Alkhairi..

Back to top button
error: Content is protected !!