Wata Sabuwa! Da Cikina A Jikin Momme Gombe Lokacin Da Ta Fara Fim. Tsohon Mijin Nata Wanda Mawaki Ne Kuma Yana Da Alaqa Da KannyWood Yayi Cikakken Bayani Dalilin da Yasa Ya Saketa Bayan Auren Nasu Bai Dade Ba.
Tsohon Mijin Tauraruwar KannyWood Mommy Gombe Mai Suna Adam Fasaha, Ya Bayyana Cewa Lokacin Da Su Rabu Da Momme Gombe, Har Ta Shiga HarKar Fim. Akwai Tsohon Cikinshi A Jikinta.
Yayi Bayanin Ne Dalla Dalla Kan Yanda Akayi Ya Rabu Da Matar Tashi, Duk Da Cewa Sunyi Aure Suna Son Juna Sosai, Kuma Auren Nasu Na Soyayya Ne Akayi A Wancan Lokacin Da Suyi.
Kalli Videon Nan Domin Kallo Da Sauraran Cikaken Labarin,








Itama Allan yasa yayi Aure