Kannywood
Da Alamu Dai Aminu Saira Ya Farfardo Da Martabar KannyWood
Labarin Sumayya Da Presido Zai Dawo Yaci Gaba Ba Karewa Yayi Ba, – Inji Mashiryin Shirin LABARINA Series Malam Aminu Saira.
Malam Aminu Sairan Ya Bayyana Hakan Ne A Wani Zantawa Da Yayi Da Gidan Jarida Na TRT Afrika. Inda Su Tuntubi Malam Aminu Saira Kan Makomar Shirin Mai Farin Jini Na LABARINA.
Ga Yadda Hirar Tasu Ta Kasance