Kannywood
Cutar Dake Damun Tsohuwar Jaruma Fati Bararoji
Shin Wane Cutace Ke Damun Tsohuwar Jarumar Fina Finana KannyWood Fati Baffa Wacce Akafi Sani Da Fati Barararoji? Cikin Kankanin Lokaci Anga Jarumar Ta Canja Gaba Daya Inda Mutane Da Dama Ke Zargin Kamar Jarumar Ko Tana Fama Da Wani Rashin Lafiya Ne.
Inda Jarumar Tayi Martani Kan Cewa Ita Fa Lafiya Klau Take Babu Wani Abu Dake Damunta. Yanayi Ne Kawai Na Gajiya. Idan Baku Manta Ba, An Taba Cewa Fati Barararojin Ta Rasu, Inda Daga Baya Ta Fito Ta Karyata Hakan.
Cikakken Labari A Wannan Bidiyon.