Kannywood
Ciwon Maryam Yahaya Daga Allah Ne
Shugaban Hukumar Tace Fina Finan Jihar Kano, Malam Isma’il NaAbba Afakallahu Ya Bayyana Cewa Ciwon Maryam Yahaya Daga Allah Ne. Ba Yan KannyWood Bane Suka Daura Mata Ba.
Ya Bayyana Hakan Ne Biyo Bayan Cece Ku Cen Da Aketayi Game Da Cutan Rashin Lafiyar Da Jaruman Ke Fama Dashi.
Ga Abin Da Afakallahu Ke Cewa Anan.







