Video

Cikakken Hira Da Mawaki Namenj

Wannan Cikakken Hira Ne Da Akayi Da Mawakin Hausa (Aliyu Jibrila Namanjo) Wanda Akafi Sani Da Namenj. Inda Zakuji Asalin Sunansa Da Tarihin Rayuwarsa.

Shi  Musulmi Ne Shi Ko Christian, Asalin Dan Wane Jiha Ne.. Dama Wasu Abubuwa Dasu Dangane Rayuwarsa.

Shiga Nan Domin Kallon Cikaken Hirar.

https://m.youtube.com/watch?v=aGsYWOYAORE

Back to top button
error: Content is protected !!