Cikakken Hira Da Jarumin KannyWood Wanda Kwanaki Kidnappers Su Fasa Ma Fuska Yayin Da Aka Budema Jaruman Kannywood Wuta A Hanyarsu Ta Zuwa Lagos.
Jarumin Mai Suna Hamza Yahaya, Ya Bayyana Halin Daya Shiga Bayan Da Abun Ya Faru Dashi, Inda Yace Kalilan Din Jarumai Ne Su Nuna Damuwa Akansa, Inda Wasu Su Nuna Halin Ko In Kula Akanshi.
Ga Cikakken Hirar Da Akayi Dashi Anan