Kannywood

Cikakken Bidiyon Shagalin Bikin Ummi Rahab Lilin Baba

Kalli Cikakken Bidiyon Shagalin Bikin Ummi Rahab Lilin Baba, Yau Dai (18/06/2022) Allah Yayi An Daura Auren Mawaki Kuma Jarumi Lilin Baba Tare Da Amaryarsa Ummi Rahab. Ansha Shagali Sosai Domin Kuwa Anyi Kala Kalan Biki.

Amarya Ta Wanku Sosai Inda Masu Kwalliya Kala Kala Ne Su Mata Kwalliyar Bikin Nata, Inda Masu Hotuna Ma Suma Su Taka Rawa Sosai Wajen Daukar Amaryar Kyawawan Hotuna. Ba.a Tsaya Anan Ba. Amaryar Tasha Kala Kalan Wanka Tun Daga Ranar KAMU Day. Har I Zuwa Ranar Daurin Aure.

Mun Harhado Muku Wasu Bidiyon Na Shagalin Bikin Da Yake Kan Gudana A Cikin Birnin Kano. Ku Kalla Bidiyon Domin Jin Dadinku. Asha Kallo Lafiya.

 

Back to top button
error: Content is protected !!