Kannywood

Cikakken Bidiyon Bikin Maishadda Da Hassana

Mun Kawo Muku Cikakken Shagalin Bidiyon Bikin Producer Abubakar Bashir Maishadda Da Kuma Jaruma Hassana Muhammad. Ansha Shagali Sosai Bidiyon Shagalin Bikin.

Bidiyon Dai Ya Hada Tun Daga Ranar Kamu, Zuwa Daurin Aure Da Kuma Yadda Akayi Shagalin Bikin. Jarumai Manya Da Kanana Sun Halarta Bikin Nasu.

Bikin Dai An Dade Ba’ayi Irinsa A Cikin Masana’antar KannyWood Ba. Inda Ankashe Manyan Nerori Da Kuma Daloli Sosai. Abubakar Bashir Maishadda Dai Yanzun Babu Wani Producer A Masana’antar KannyWood. Inda Ya Saki Manyan Manyan Fina Finai sosai.

Muna Fatan Ubangiji Allah Ya Basu Zaman Lafiya Da Kwanciyar Hankali Da Kuma Zuriya Dayyiba.

Kalla Kuga Yadda Shaglin Bikin Ya Kasance.

 

Back to top button
error: Content is protected !!