Kannywood

Chashewar Hamisu Breaker A Bikin Abale

Chashewar Hamisu Breaker A Dinner Bikin Daddy Hikima (Abale) Da Maryam. Jarumai Da Mawakaqa Sunata Nuna Bajintarsu Wajen Taya Dan Uwan Harkasu Shagalin Murnar Bikinsa,

Mawaka Da Dama Ne Da Kuma Jarumai Na Masana’antar KannyWood Suyi Cincirindo Wajen Shagalin Dinner Party Da’a Gudanar A Daren Jumma’a Bayan Daurin Auren Na Shahararren Jarumin Daddy Hikima.

Shima Hamisu Breaker Ba’a Barshi A Baya Ba, Inda Ya Nuna Tashi Bajintar, Mun Sami Kawo Muku Wasan Na Hamisu Breaker Ta Yadda Ko Baku Sami Damar Halartar Bikin Ba Samu Sami Damar Kalla Ta Cikin Wayoyin HannunKu.

Ku Kalla Yadda Yagalin Dinner Party Ta Kasance.

Back to top button
error: Content is protected !!