Kannywood

Cece Ku Ce Kan Soyayyar Hamisu Breaker Da Sadiya Adam

Wata Sabuwa! Anata Cece Ku Ce Kan Sabuwar Soyayyar Mawaki Hamisu Breaker Da Jaruma Sadiya Adam. Inda Mutane Keta Cece Ku Ce Kan Lamarin.

Jaruma Sadiya Adam Dai Kwanakin Baya Ne Jarumar Tayi Aure Bayan Haka Ba Dadewa Sai Akaji Jaruman Ta Tare A Wani Hotel Inda Akace Auren Nata Ya Mutu, Daga Nan Kuma Ba.a Kara Jin Duriyarta Ba, Sai Yanzun Akaji Sabuwar Soyayya Ta Kullu Tsakaninta Da Shahararren Mawaki Hamisu Breaker.

Ga Hotuna Da Videon Su Suna Shan Soyayya Anan.

https://m.youtube.com/watch?v=vyVQYQch7Z0

 

Back to top button
error: Content is protected !!