Kannywood

Cacan Baki Tsakanin Mahmud Da Sumayya

Toh Fa! Cacan Baki Ya Kaure Tsakanin Jaruman Shirin LABARINA, Mahmud Da Sumayya, Bayan Mutane Sun Sa Mahmud A Gaba, Inda Suka Ce Ya Yaudare Sumayya.

Daga Nan Ne Kuma Mahmud Yayi Ikirarin Cewa Shima Kudi Yasa Ya Ceto Rayuwar Sumayya Lokacin Da Nura Mai Chemist Ya Nemi Lalata Rayuwarta.

Don Haka Ko Ya Barta Ya Koma Wajen (Maryam Wazeeri) Laila Hakan Ba Laifi Bane.

Nan Fa Presido Da Ita Kuma Sumayya Suka Maida Masa Da Murtani Kamar Haka.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!