Labarai

Budurwar Da’a Koreta Daga Makaranta Saboda Tiktok

Wannan Matshiyar Budurwar Ta Ce Hukumar Makarantar Su Sun Kore Ta Daga Makaranta Saboda Yawan Casu Da Holewa A Tiktok Da Take Yi

Saidai hukumar gudanarwar makarantar ta Kwalejin Jinya dake jihar Kebbi, ta karyata yarinyar mai suna Rahama Saidu, inda suka ce sun kore ta ne saboda rashin zuwa makaranta bayan ta fadi a jarabawa na darussa daban-daban.

Back to top button
error: Content is protected !!