Labarai

Budurwa Tayi Yinkurin Kashe Kanta Saboda Soyayya

SOYAYYA GAMON JINI | Yadda Wata Budurwa Ta Yi Yunƙurin Kashe Kan Ta Akan Soyayyar Saurayinta A Karamar Hukumar Daura Dake Jihar Katsina.

Wata budurwa mai suna A’isha a garin Daura ta yi yunƙurin kashe kan ta hanyar zubawa jikinta Fetur inda ta kunnawa kan ta wuta sakamakon labarin da ta samu cewa saurayinta ya kai kuɗin neman auren shi ga wata buduwarsa wadda ba ita ba.

Kashe

Budurwa

Wanda take yanke A’isha ta kunnawa kan ta wuta sakamakon cin amanar da saurayin nata yai mata inda yanzu haka tana asibiti tana karban magani.

Allah Shi kyauta.

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng
Back to top button