Budurwa Mai Share Majina A Da Kudi Ta Hakura Da Tiktok
Samha M Inua, Budurwar Da Ta Taba Share Majina Da Naira Dubu, Ta Kuma Taba Yaga Kudi Dollar Karshenta Yazo!! Karshenta Yazo Amma A Tiktok, Inda Ta Bayyana Cewa Ita Daga Yanzun Ma Ta Daina Tiktok. Kuma Aure Zatayi.
Budurwar Mai Suna Samha M Inua Tasha Jawo Cece Kuce A Shafin Na Tiktok, Inda Ta Taba Share Majina Da Gudan Naira Dubu Daya Kudin Nigeria, Wani Lokaci Kuma Ta Yayyaga Kudin Amerika Wato Dala.
Bayan Wannan Ana Yawan Ganin Matashiyar A Matsayayin Mai Jiji Dakai Sosai, Alhali Kuma Ita Ba Yar Gidan Kowa Bace. Bugu Da Kari Dai Samha M Inua Itama Jaruma Ce A Masana’antar KannyWood Inda Tayi Fina Finai Duk Da Basu Da Yawa.
Sannan Abokiyace Ko Kuma Muce Aminiyace Ga Jaruma Aisha Najamu (Hajiya Nafisa Izza)
Ga Bidiyon Matashiyar Inda Tayi Bayanin Dalilin Daina Yin Tiktok Din Nata.