KannywoodVideo

Ina Son Zarce Nicki Minaj A Harkar Waka

Babbar Magana!! Inason Zarce Nicki Minaj A Harkar Waka, Inji Safara’u SAFAA. Sabuwar Mawakiyar Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Hira Da Akayi Da Ita Inta Ta Bada Tarihinta Sannan Ta Bayyana Kudurorinta Da Kuma Yadda Tayi Ta Fara Waka.

Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da Safara’u Wanda Yanzun Ta Canja Sunanta I Zuwa SAFAA, Tana Shan Cikali Sosai Musanman Wajen Mabiyanta Domin Ire Iren Wakokin Nata Sunyi Karo Da Tarbiyyar Hausawa. Mun Kawo Muku Hirar Da Inda Take Bayyana Wannan Batu Nata Na Cewa Ita Tana Son Zarce Mawakiya Nicki Minaj A Wajen HarKar Wakoki.

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!