Kannywood

Shin Meke Damun Jarumi Tahir Fagge Ne

Sabon Bidiyon Rawar Jarumi Tahir Fagge A Gidan Gala Ya Bada Mamaki. An Nuno Jarumi Tahir Fagge A Wani Sabon Bidiyo Yana Rawa Tare Da Yan Mata Ko Kunya Babu, Tun Ba Yanzun Ba, Ansha Ganin Jarumin Yana Fitowa A Gidan Gala Yana Raye Raye.

Abin Da Mutane Suke Yawan Tambaya Shine, Shi Jarumi Tahir Fagge Baisan Yanzun Ya Girma Bane, Koko Dai Bai Jin Kunyar Yaransa Ko Iyalansa Ne Su Dinga Ganinsa Cikin Wannan Yanayi?

Sabon Bidiyon Dai Ya Dauki Hankula Sosai, Inda Ya Jawo Cece Ku Ce Da Dama Daga Mutane. Ga Cikakken Bayanin Akan Bidiyon Nashi Anan.

 

 

Back to top button
error: Content is protected !!