Kannywood

Bikin Shagalin Shekaru Uku Da Aure

Yadda Adam A Zango Yayi Bikin Murnar Cika Shekaru Uku Da Auren Amaryarsa Safiya Chalawa, Adamu Yayi Shagulgula Sosai, Inda Ya Dinga Wallafa Hotunansa Tare Da Zankadediyar Amaryar Tasa, Inda Shi Da Ita Suyi Godiya Ga Ubangiji Allah Madaukakin Sarki.

Adamun Dai Ya Bayyana Tare Da Wallafa Kalamu Na Soyayya Sosai, Domin Yana Nunawa Duniya Cewa Shi Da Iyalin Tasa Suna Cikin Kwanciyar Hankali Da Kuma Walwala, Muma Daga Nan Shafin HausaMini, Muna Musu Fatan Sa.a Da Nasara, Allah Ya Kara Musu Dankon Soyayyya Amin Summa Amin.

Ga Bidiyon Yadda Shagulgulan Su Kasance Anan.

https://m.youtube.com/watch?v=JWWF1_hbm-Y

Sannan Mun Sami Damar Kawo Muku Wasu Kyawawa Da Zafafan Hotuna Dasu Saki A Shafukan Sada Zumunta.

Adam A Zango Safiya Chalawa

Adam A Zango Safiya Chalawa

Adam A Zango Safiya Chalawa

Adam A Zango Safiya Chalawa

Adam A Zango Safiya Chalawa

One Comment

Back to top button