Kannywood

Bikin Rukayya Dawayya Da Isma’il Afakallahu

Alhamdulillah An Daura Auren Shugaban Hukumar Tace Fina Finai Na Jihar Kano Isma’il Na Abba (Afakallahu) Da Amaryarsa Jaruma Rukayya Umar Santa (Dawayya).

Yau Jumma’a 4. Ga Watan Sha Daya, Inda A Daura Auren Nasu A Cikin Garin Kano, Bikin Nasu Ya Samu Halartar Manya Da Kananqn Jaruman KannyWood Inda Maza Da Mata Suyi Gangami A Wajen Daurin Auren Nasu.

Rukayya Dawayya Tsohuwar Jaruma Ce Wacce Kowa Yasanta, Jaruma Ce Wacce Ta Tabayin Aure Inda Take Da Yaro Guda Daya, Daga Baya Kuma Auren Jarumar Ya Mutu. Bayan Shekaru Da Mutuwar Auren Nata Ne Sai Su Fara Soyayya Da Shugaban Hukumar Tace Fina Finai.

Ga Bidiyon Shaglin Bikin Nasu Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!