Kannywood

Bidiyoyin Ummi AlaQa Da Su Sa A Canjata

Ana Tunanin Wadannan Bidiyoyin Ne Yasa Aka Canja Jaruma Ummi AlaQa A Maye Gurbinta Da Maryam Yahaya A Cikin Shirin AlaQa Series, Lokaci Guda Akaga An Canja Jarumar Ummi Sai Dai Canjatan Yaba Mutane Da Dama Mamaki,

Canja Jaruma A Cikin Shirin Series Ba Wani Abu Bane Mai Wahala, Domin Kuwa Series Da Dama An Canja Jaruman Dake Jan Ragamar Shirin Gabaki Daya, Ballantana Wannan Da Ba Ita Bace Jarumar Dake Jan Ragamar Shirin.

Ko A Shirin Kwana Casa’in An Canja Jarumar Shirin Safara’u

Daga Baya Kuma Aka Sake Sauya Salma Itama Duk A Cikin Shirin. Sai Dai Da Yawan Jaruman Da Ake Sauyawa Akwai Manyan Dalilan Dasu Bayyana Cewa Shine Yasa Aka Sauya Su. Sai Dai Ita Wannan Haryanzun Hasashe Akeyi Akan Dalilin Sauyata.

Wasu Bidiyoyi Da Jarumar Ke Wallafawa A Shafin Tiktok Yasa Mutane Ke Zargin Cewa Yana Daya Daga Cikin Dalilan Sauyata. Mun Kawo Muku So Domin Ku Gansu.

https://youtu.be/nwOIV3afJ1c

 

Back to top button
error: Content is protected !!