Kannywood

Bidiyoyin Fati KK, A Tiktok Tana Cashewa

Har Yanzun Akwai Sauran Kuruciya.. Kalli Bidiyoyin Tsohuwar Jaruma Fati KK. Tana Cancare Rawa A Shafin Tiktok! Tiktok Dai Ya Bankado Asirin Mata, Inda Tsoffin Da Kananan Yan Mata Ke Rawansu Son Ransu Ba Tare Da Wani Shakka Ba.

Itama Tsohuwar Jaruma Fati KK, Tace Baza.a Barta A Baya Ba. Inda Itama Ta Wallafa Wasu Bidiyoyinta Tana Cashewa Son Ranta Kamar Wata Karamar Yarinya. Mun Kawo Muku Hade Haden Bidiyoyin Nata Anan Kamar Haka.

https://youtu.be/Z4AKfZm7kOM

 

Back to top button
error: Content is protected !!