Kannywood

Bidiyon Tsiraicina Ne Yasa A Koreni A Kwana Casa’in

Tabbas Bidiyon Tsiraicina Ne Daya Fita Yasa A Koreni Daga Fim Din Kwana Casa’in Kuma Ni Ba ‘Yar KannyWood Bace Hassalima KannyWood Batamin Komai Ba – Inji Safara’u

Mawakiya Safiya Yusuf Wacce Akafi Sani Da SAFAA, Ta Bayyanawa Duniya Cewa Tabbas Lokacin Da Aka Sami Matasala Bidiyon Tsiraicinta Ya Bayyana A Duniya Shine Asalin Dalilin Da Yasa A Koreta Daga Kwana Casa’in Inda Ta Bayyanan Cewa Ita Kwata Kwata Ba ‘Yar KannyWood Bace. Don Haka Yan KannyWood Su Kyaleta Haka Su Bar Cewa KannyWood Ne Yasa Tayi Suna A Duniya.

Ta Bayyana Hakan Ne A Wani Live Video Da Tayi A Shafin Tiktok. Inda Mutane Su Tasata A Gaba Da Tambayoyi, Wasu Kuma Su 6ata Mata Rai. Hakan Yasa Ta Hau Zage Zage Da Kalmar Turanci.

Tayi Bayani Cikin Wannan Bidiyon Kalla Bidiyon Kuji Abin Da Take Fadi Da Bakinta.

 

NgHausa

I am YusHau Uba, CEO/Founder Of HausaMini.Com.Ng

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button