E News

Bidiyon Soyayyar Murja Ibrahim Da Idris

Bidiyon Yanda Murja Ibrahim Da Kuma Idris (Mai Wushirya) Suna Rungume Rungume Da Sunan Soyayya. Cikin Kwanakin Nan Dai Jaruman Guda Biyu Na Tiktok Suna Yawan Haduwa Su Fita Yawo, Inda Anan Ne Suke Yawan Fitar Da Hotunansu Tare Da Bidiyo.

Akwai Kyakyakwar Alaka Da Shaquwa A Tsakaninsu, Inda Wasu Ma Ke Tunanin Ko Idris Din Yana Soyayya Da Murja Ibrahim Din Ne,

Cikin Bidiyoyin Da Su Fitar A Kwanakin Nan Ne Ya Nuna Jaruman Guda Biyu Kamar Soyayya Ce A Tsakaninsu, Mun Kawo Muku Yadda Suke Shagalinsu Da Sunan Soyayya.

https://youtu.be/Kxt75XCGt0U

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!