E News

Bidiyon Momme Gombe A Gidan Gala Tare Da KB

Bidiyon Momme Gombe Da KB International A Gidan Gala, Abin Da Ya Mata Bai Dace Ba. Ya Jawo Musu Cece Ku Ce. Wani Bidiyo Daya Bayyana Jaruma Momme Gombe Tare Da Kb International Suna Wani Irin Rawa A Gidan Gala, Ba Jawo Musu Magana Gurin Masoyansu.

Momme Gombe Dai Jaruma Ce Da Tayi Fice A Fagen Raye Raye Inda Tayi Suna Sosai Wajen Hawa Bidiyon Wakoki, Shima KB International Jarumi Ne Wanda Yayi Fice A Harkar Hawa Bidiyon Wakoki.

Anga Jaruman Biyu Suna Wani Irin Rawa A Kan Mumbarin Gidan Gala, Inda Bidiyon Ya Jawo Magana A Wajen Masoyansu, Wani Shafin Gidan Gala Mai Suna Sarauniya Sune Su Wallafa Bidiyon A Shafin Su.

Back to top button