Kannywood

Bidiyon Mansura Isah Na Rawa Da Wani Tsoho

Wani Bidiyo Take Yawo A Kafar Sada Zumunta Ya Nuna Mansura Isah Tare Da Wani Tsoho Sunata Tika Rawa, Inda Bidiyon Yajawo Cece Ku Ce,

Tsohon Dai Ba.asan Ko Wanene Bane, Jarumar Tanata Tika Rawa Dashi, Inda Wasu Ke Tunanin Ko Mahaifinta Ne, Wasu Kuma Na Wani Tunanin Na Daban.

Kalli Bidiyon Ku Gani.

Back to top button
error: Content is protected !!