Kannywood
Bidiyon Hassana Da Maishadda Yaci Gaba Da Jan Cece Ku Ce
Bidiyon Abubakar Bashir Maishadda Da Hassana Muhammad Wacce Zai Aura, Inda Aka Nunashi Yana Rungumarta Wajen Daukar Hoton Kafin Aure, Bidiyon Yaci Gaba Daja Musu Zagi Da Tsinuwa.
Maishaddan Dai Yayi Wadannan Bidiyon Ne Wanda Aka Daurasu A Shafukan Sada Zumunta, In Mutane Keta Tofa Albarkacin Bakinsu, Wasu Su Sanya AlbarKa Wasu Kuma Suta Tsinuwa Da Zagi Kan Maishadda Da Hassana.
Ga Dai Yadda Mutane Suketa Bayyana Ra’ayoyinku Kan Lamarin Anan.