Kannywood

Bidiyon Hadiza Gabon A Kotu Da Lauyoyi

Bidiyon Jaruma Hadiza Gabon Ta Bayyana A Kotu Da Lauyoyi Kan Zargin Damfata Da Tayiwa Wani Bawan Allah. Shidai Wannan Bawan Allah Ya Bayyana Cewa Jarumar Taci Kudinsa Da Zummar Zata Aureshi. Inda Taci Kimanin Kudi Naira Dubu Dari Uku.

Daga Baya Kuma Jarumar Taki Aurensa. Hakan Ne Yasa Mutumin Ya Maka Hadiza Gabon A Kotu, Domin Ta Yaudaresa Da Cin Kudins Tare Da Masa Karya.

An Fara Sauraran Kara Akan Shari’ar Nasu. Inda Aka Nuna Jarumar A Kotu Tare Da Lauyoyi. Ga Bidiyonsu Anan Kamar Haka.

 

Back to top button