Iyalai

Bidiyon Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa

Bidiyon Shugaban Qungiyar Izala, Shiehk Abdullahi Bala Lau Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Yabar Baya Da Qura, Inda Mutane Keta Cece Ku Ce Akai.

Anga Wani Bidiyo Na Shahararren Malamin Addinin Islama Shugaban Qungiyar Izalah Yana Buga Kwallon Kafa Tare Da Yaronsa, Inda Mutane Keta Tofa AlbarKacin Bakinsu Kan Lamarin.

Bidiyon Dai An Nuna Malamin Tare Dan Karamin Yaronsa Suna Wasa Da Kwallon Malamin Cikin Manyan Kaya Ya Tsaya Yana Taya Yaron Nashi Wasa Da Kwallo, Inda Wasu Mutanen Suke Ganin Hakan Ba Dacewa Bane.

Yayin Da Wasu Kuma Suna Ganin Wannan Ba Wata Matsala Bane, Tunda Wasa Ne Kawai Kuma Tsakaninsa Da Yaronsa Ne. Shiehk Aminu Ibrahim Daurawa, Yayi Tsokaci Game Da Buga Ita Kanta Kwallon Kafar.

Back to top button
error: Content is protected !!