Kannywood

Bidiyon Aisha Najamu Na Tiktok Yaja Magana

Bidiyoyin Da Jaruma Aisha Najamu (Hajiya Nafisa Izza) Take Wallafawa A Shafin Tiktok Sun Jawo Cece Ku Ce, Jarumar Tana Wallafa Wasu Kalan Bidiyon Da Suke Yawan Jawo Mata Magana,

https://m.youtube.com/watch?v=phM904OGrVA

 

Akan Hakan Ne Ma Kwanakin Baya Jarumar Ta Fito Ta Bayyana 6acin Ranta Akan Wani Yace Mata Karuwa, Inda Ta Dinga Rusa Kuka A Shafin Titkok Din Tana Mai Kare Kanta Akan Maganar Da Wancan Bawan Allah Ya Fada Akanta.

Daga Baya Kuma Jarumar Taci Gaba Da Wallafa Wasu Bidiyoyin Da Basu Kamata Ba.. Kome Yake Sa Jaruman Wallafa Irin Wadanna Bidiyoyin? Ku Bayyana Ra’ayoyinku.

https://youtu.be/JL286OW9cjw

Back to top button
error: Content is protected !!