Labarai
Bidiyon Abba Kyari Da A Kamashi Da Hodar Iblis
Asiri Ya Tonu! Bidiyon Jajartaccen Dan Sandan Nan Abba Kyari Dake Shan Tuhume Tuhume Kan Cin Hanci Da Rashawa, Ya Kara Fadawa Wata Sabuwar Rigimar.
Inda A Kamashi Wajen Wata Badakalar Hodar Iblis (Coc*ine) An Bayyana Yanda Abun Ya Faru Da Kuma Yanda A Kamashi.
Yanzun Haka Abba Kyarin Jami’an Tsaro Suna Nemansa Domin A Hukuntashi Bisa Wannan Babban Laifi Daya Aikata.
Ga Bidiyon Anan.
[email protected]
Yakamata Maryam yahayya kungiyar mata su hukuntata