UngategoredVideoVideos

(Bidiyo) Wata sabuwa Sadiya Haryna Ta Mayarwa Da Musa Mai sana’a Martani Mai Zafi Kan Rahama Sadau

A san kowa ne mai ziyararta wannan shafin na Hausaloaded ma’aboci bin labaran kannywood cewa mun kawo muku labarin yadda ta kaya da musa mai Sana’a da Ibrahim sharukhan da rahama Sadau kan birthday dinta.

Wanda yayi bidiyo wasu sun yaba masa wasu kuma sunyi tir da al’amarinsa shine wannan Tsohuwar jaruma kannywood wanda tace yanzu ba yar kannywood bace ta tsaya matsayinta na mai talla kayan mata tayi martani sosai akan ustazan instagram.

Ga dai Bidiyon nan kasa.

https://youtu.be/7runIyG-bbE

Back to top button
error: Content is protected !!