E News

Bidiyo: Shagalin Bithday Maryam Yahaya

Cikakken Bidiyon Yadda Maryam Yahaya Tayi Murnar Kara Shekaru (Birthday) Cikin Satin Nan Ne Matashiyar Jarumar Tayi Murnar Kara Shekarunta, Inda Tayi Shagali Tsakaninta Da Abokan Arzikanta,

Shekarar Data Gabata Kamar Yanzun Jarumar Birthday Din Nata Yazo Mata Ne Kamar Yanzun A Kan Gadon Asibiti, Inda Lokaci Take Fama Da Matsanancin Cuta, Yanzun Kuma Jarumar Ta Murmure Inda Ta Dawo Harkokinta, Kamar Ma Bata Taba Wani Cuta Ba.

Wasa Wasa Dai Alaqa Mai Karfi Yana Kara Gudana Tsakanin Jarumar Maryam Yahaya Da Abokin Aikinta Jarumi Shamsu Dan Iya, Inda Zuwa Yanzun Ma Mutane Na Zargin Kamar Zai Iya Yin WUFF! Da Ita Daga Yanzun Zuwa Wani Lokaci.

Ga Bidiyon Yadda Tayi Shagalin Bikin Kara Shekarun Haihuwar Nata.

https://youtu.be/tGJu_PaMW6k

 

Back to top button
error: Content is protected !!