Kannywood
(Bidiyo) Rigima Ta chanza Salo Adam A Zango yayi Martani Mai zafi Akan Mutane Masu shigar Banza
A wani sabon bidiyo da shafin Youtube mai suna Arewarmu Tv ya kawo a tashar tashi mai nuni ko jan hankali akan irin rigimar da ta ɓarke a yanzu a kannywood wasu na kokarin jawo sunanshi a ciki akan abinda rahama da mai sana’a ke ciki.
Shine yayi bidiyo yana jan hankali domin mutane sun gane wane bangare yake a cikin wannan rigima.
A koda yaushe Hausaloaded na iya kokarin domin kawo muku labari daga majiya mai karfi domin sheda muku.
Ga bidiyon nan kasa.