Kannywood

Bidiyo: kalli Bidiyon Bukin Rahama Sadau Da Ta Bude Gidan Cin Abinci Sadau Home

Kamar yadda shafin HausaMini yayi muku posting cewa nan da yan kwanaki rahama sadau tazo bude gidan cin abinci da kayan marmari.

To a yau munzo muku da bidiyo bude gidan abincin da tayi wanda harda shaharren mawakin hausa hip hop wato classiq yazo wajen domin halarta bukin bude abinci da kuma murya gazayowar haihuwarta.

Shafin Youtube channel mai suna tsakar gida ne ya wallafa wannan bidiyo.

Ga bidiyon nan kasa.

Back to top button
error: Content is protected !!