Kannywood
Bidiyo : kalli Bidiyo Musa Mai Sana’a Yayiwa Rahama Sadau kacha kacha Akan Irin Shigar Tsaraicin Da Take
Idan dai mutane bazasu manta ba , a shekara jiya ne jaruma Rahama Sadau tayi birthday na Zagayowar Ranar haihuwarta tare da bude gidan sayar da abinci mai suna sadau homes.
To shine tayi wani irin shiga da mutane keyi mata martani irin wannan shigar da kuma raye raye wanda har ta gayyato mawakin nan na arewa mafia wato classiq yazo ya taya ta murna.
Shine musa mai sana’a yayi mata kacha kacha irin wannan abun da take kuma yayi mata nasiha.
Ga dai Bidiyon nan kasa.