Kannywood
Bidiyo Da Hotunan Maryam Yahaya A Dubai
Jiki Yayi Lafiya, Hotuna Da Bidiyon Maryam Yahaya A Kasar Dubai Tana Shaqatawa Bayan Rashin Lafiya. Jarumar Dai Tananan Tana Kan Murmurewa Tun Bayan Doguwar Rashin Lafiyar Da Tayi.
Maryam Din Dai Yanzun Haka Tana Kasar Dubai Inda Taje Hutun Shan Iska, Da Ka Ganinta Dai Alamu Suna Nuna Cewa Yanzun Jarumar Ta Sami Sauki Sosai.
Kalla Kuga Yanda Take Yi.
https://m.youtube.com/watch?v=2ThFeDk2_x0