Kannywood

(Bidiyo) Babban Burina Nayi Aure Na Samu Baby Nayi Rainonta – Aina’u Ade Laila

A cikin shirin daga bakin mai ita jaridar bbchausa tayi hira da aina’u ade wanda ankafi sani laila inda a cikin tambayoyin idan ka sauraren su zaka sha dariya.

Kuma zaka fahimci a wane irin abu take so da bata so,kuma yar asalin wane gari ne,kuma inda bata sana’ar fim wane irin kasuwanci zatayi,sa’a nan wace irin sana’a take so tayi a nan gaba .

Duk a cikin wannan bidiyo da munka dauko muku daga shafin Youtube zaku ji wannnan tambayayoyi da amsa.

Ga bidiyon nan kasa

DOWNLOAD HERE

Back to top button
error: Content is protected !!