Kannywood
Bazan Sake Daukar Sabuwar Jaruma A Fim Dina Ba
Abubakar Bashir Maishadda Ya Bayyana Cewa Bazai Sake Daukar Sabuwar Jaruma Ya Sata A Cikin Sabon Fim Dinsa Ba. Saboda Wasu Dalilai.
Ko Menene Yayi Zafi Haka, Ga Ciakken Bidiyon Hira Da Shi Abubakar Bashir Mai Shaddan.