Kannywood

Bayyana Tsiraicin Sadiya Kabala A Bikin Atete

Bayyana Tsiraicinta Da Tayi A Bikin Halima Atete Yasa Mutane Sun Taso Sadiya Kabala A Gaba,. A Shafukan Sada Zumunta An Sako Jaruma Sadiya Kabala A Gaba Kan Wasu hotuna Da A Wallafa Wajen Shagulgulan Bikin Jaruma Halima Atete.

Shidai Wannan Kayan Da Jarumar Tasa, Ya Fidda Ts*raicinta A Fili Inda Mutane Ke Ganin Hakan Bai Dace Ba. Inda Kirjinta Ya Bayyana Sosai A Waje, Tana Kan Suka Wajen Mabiya A Shafukan Sada Zumunta. Sai Dai Kuma Da Ganin Alamu. Ire Iren Maganganun Nan Baya Damun Jarumar.

https://youtu.be/Yz2hg7uZVH4

Back to top button