Kannywood

Bayani Game Da Auren Lilin Baba Da Ummi Rahab

Cikakken Bayani Da Kuma Abin Da Kuje Son Sani Game Da Auren Lilin Baba, Da Kuma Ummi Rahab. Ana Sa Ran Kafin Shekarar 2022 Za’ayi Auren Shahararrun Masoyan Biyu. Kamar Wasa Dai Masoyan Su Fara Soyayya Inda Yanzun Haka Shine Ubangidan Ita Jarumar.

Tun Bayan Lokacin Da Ummi Rahab Din Su Sami Sa6ani Da Tsohon Ubangidanta Wato Adam A Zango Ne Ita Jarumar Ta Koma Hannun Lilin Baba. Inda Yanzun Haka Suke Ta Kwasar Soyayyar Su.

Muna Fatan Allah Ya Sa Ayi Auren Lafiya Kuma Ayi Shagulgula Lafiya. Ga Bayanan Mun Kawo Muku A Wannan Bidiyon.

 

One Comment

Back to top button
error: Content is protected !!