Labarai

Batun Bude Farjin Mace Kafin Aure Ya Tada Qura

Batun Mace Ta Bude Gabanta Idan Namiji Yaje Neman Aurenta Ya Gani, Wani Gajeran Bidiyo Da Yake Yawo A Shafukan Sada Zumunta Ya Jawo Cece Ku Ce Bidiyon Da Wani Malami Ke Maganar Akwai Wanda Yayi Fatawa Kan Cewa Mace Kan Iya Bude Farjinta Yayin Neman Aure.

Sai Dai Malamin Ya Bayyana Cewa Idan Akaba Da Dama Akan Wannan Fatawar To Za.a Samu Tabargaza Sosai Musanman A Wannan Zamanin.

Sai Dai Malamai Da Dama Sun Bada Fatawa Akan Wannan Maganar Inda Kowa Yayi Sharhinsa Akan Wannan Batun.

 

3 Comments

  1. Gaskia koda ya hallata a wannan zamani bai kamata wannan fatawar ta zama halattaciya ba.

  2. Hmm wannan fatawa za’ayi barna domin abubuwan sunwuce yadda muke tunani saidai Allah ya gyara.

Back to top button
error: Content is protected !!