Kannywood
Bansan Mutumin Daya Makani A Kotu Ba
Jaruma Hadiza Gabon Ta Fito Ta Bayyana Cewa Ita Batama San Mutumin Da Ace Ya Makata A Kotu Ba Sakamakon Taci Kudinsa Kuma Taki Auransa. Wannan Labari Ya Karade Shafuka Da Gidajen Radio Na Cewa. Yadda Ya Maka Hadiza Gabon A Kotu Saboda Taki Aurensa
Inda Tace Ita Mutumin Ma Da Ake Magana Kansa Kwata Kwata Batasan Ko Wanene Bane. Zuwa Yanzun Wasu Sun Gasgata Maganarta Inda Wasu Kuma Har Yanzun Suna Kokoton Kan Zargin Cenye Kudin Bayan Wallah Kuma Taki Aurensa.
Ga Cikakken Bayani Anan.
https://m.youtube.com/watch?v=QdbyvEFVsFA