Kannywood

Bani Ke Sa Mata Su Turamin Tsiraicinsu Ba

Ado Gwanja Ya Koka Kan Yanda Wani Mai Amfani Da Sunansa. Yana Sa Mata Suna Tura Mishi Hotunansu Tsirara, Inda Ado Gwanjan Yace Sam Ba Halinsa Bane Wannan

Inda Ya Gargadi Mutane Musanman Ma Mata Da Cewa Bashi Da Alaka Da Wannan Wanda Ke Cewa Shine Ado Gwanja.

Ga Cikakken Bayanin Nashi Anan.

 

Back to top button
error: Content is protected !!