Kannywood

Banbancin Masana’antar Kannywood Na Da Dana Yanzu

Jaruma Khadiza Sani, Wacce Akafi Sani Da Hadiza Kabara, Ta Bayyana Banbance Ban Bance Da Yake Tsakanin Yanda Masana,antar Fina Finan KannyWood Na Da Da Kuma Na Yanzu.

Jarumar Dai Tana Daya Daga Cikin Jaruman Da Suyi Tashe Sosai A Shekarun Baya, Inda A Yanzun Haka Jarumar Ke Ci Gaba Da Taka Rawa A Masana’antar Na KannyWood,

Inda Ta Bayyana Ban Bance Ban Bancen Dake Tsakanin Yanda Masana’antar Take A Yanzun Da Kuma Yanda Take A Shekarun Baya.

Magana Dai A Bakin Mai Ita Tafi Dadi, Ga Ciakken Bayanin Nata Anan.

Back to top button
error: Content is protected !!