Kannywood

Bana Jin Dadin Yanda Ake Zagin Mahaifina

Ahmad Ali Nuhu Ya Bayyana Cewa. Sam Baya Jin Dadin Yanda Mutane Ke Zagin Mahaifinsa Ali Nuhu, Inda Yace Shi Yafi Son Yayi Kwallan Kafa Akan Harkar Fim,

Yanzun Haka Yana Gab Da Daina HarKar Fim Ya Koma Buga Kwallon Kafa Gaba Daya.

Ga Ciakken Hirar Da Akayi Dashi Da BBCHausa Anan.

https://m.youtube.com/watch?v=aH0uLBUW5O0&pp=sAQA

Back to top button
error: Content is protected !!