Kannywood

Babban Burina Shine Nayi Aure – Maryam Malika

Tsohuwar Jarumar KannyWood Wacce Tayi Aure Ta Fito Wato Maryam Malika, Ta Bayyana Cewa Yanzun Bata Da Wani Burin Daya Wuce Ace Ta Sake Yin Wani Aure.

Inda Take Cewa Mutane Da Yawa Suna Mata Kallon Marar Kunya, Ta Shaida Hakane A Wani Hira Da Akayi Da Ita A Shafin BBCHausa. Domin Ganin Ciakken Hirar Yanda Tayi Auren Farko, Yanda Auren Ya Mutu, Da Kuma Sanin Wasu Abubuwa Dagane Da Rayuwarta.

Kalli Wannan Videon

 

Back to top button
error: Content is protected !!