Kannywood
Ba Zan Iya Auren Attajiri Ba – Jamila Umar Nagudu
Fitacciyar Jarumar KannyWood, Jamila Umar Nagudu, A Wata Hira Da Tayi Da Mujallar Tauraruwa Ta Bayyana Dalilan Da Yada Bazata Iya Auren Miji Mai Kudi Ba.
Da Aka Tambaya Jamila Kan Batun Irin Mijin Da Take Son Aura, Sai Jarumar Ta Kada Baki Tace, “Bana Son Auren Miji Attajiri, Haka Kuma Bana Son Auren Miji Talaka Futuk.
Hirar Bidiyon Na Tsawon Mintina 15 Ta Tattauna Batutuwan Da Suka Hada Da Dalilin Da Yasa Jarumar Ba Tayi Aure Ba Da Kuma Dalilin Da Ya Shigo Da Ita Harkar Fim Da Dai Sauran Batutuwa.
Ga Bidiyon Hira Da Jamila Nagudu
Wlh jamila inason ki Inaso na Aure ki in harkina naso na amma ni ba kowa bane wlh ina matukar kaunar ki allah wlh inaso kizamo Uwar yaya na daga Hamal ibrahim baffa Yobe State 09075884529