Labarai

Ba Wahala Shugaba Tinubu Yazo Ya Kawo Najeriya Ba,

Ba Wahala Shugaba Tinubu Yazo Ya Kawo Najeriya Ba, Cewar Ministan Yaɗa Labarai

Gwamnatin tarayya ta bayyana cewa Shugaban ƙasa Bola Ahmad Tinubu bai hau karagar mulki da nufin kawo wa ‘yan Najeriya wahalhalu ba.

Cikin sanarwa da ya aikewa kungiyar diflomasiyya, Ministan yada labarai da wayar da kan jama’a na kasa,

Mohammed Idris, ya shaida cewa shugaba Tinubu ya ƙuduri aniyar magance matsalolin da aka dade ana fama da su a Najeriya, kuma ya dauko hanyoyin warware su.

Back to top button
error: Content is protected !!