Kannywood

Ba Ummi Rahab Bace ta Fito Ta Sanar Da Tana Da Juna Biyu

Ba Ummi Rahab Bace Ta Fito Ta Bayyanawa Duniya Cewa Tana Da Juna Biyu Ba, Sharri Kawai Aka Mata. Kuma Duk Wanda Yayi Mata Sharrin Sai Nasa An Kamashi Munyi Sharing Dashi Cewar Lilin Baba,

Kwanakin Nan Ne Aka Sami Wani Labari Na Samun Cikin Matar Na Lilin Baba Wato Ummi Rahab, Inda A Wallafa Wani Hoto A Shafin Sadarwa Na Instagram Tare Da Bayyana Cewa Ina Da Juna Biyu.

Bayan Da Ayi Bincike Akan Wannan Labarin Ne Sai Aka Gano Labarin Bana GasKiya Bane, Inda Shafin Ma Dasu Washa Labarin Kwata Kwata Basu Da Alaqa Da Tsohuwar Jarumar Ko Kuma Mijinta Wato Lilin Baba.

Cikin Fushi Lilin Baban Ya Bayyana Matakin Da Zai Dauka Kan Wanda Ya Wallafa Wannan Hoton Tare Da Qaga Ma Matar Tashi Irin Wannan Sharrin. Ga Hirar Da Wakilin Tashar Tsakar Gida Yayi Da Lilin Baba Ta Hanyar Waya.

Back to top button
error: Content is protected !!